iqna

IQNA

Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da hubbaren Imam Hussai n (AS) ta yi tir da Allawadai da kakkausar murya kan harin da Amurka ta kaddamar kan filin jirgin Karbala.
Lambar Labari: 3484617    Ranar Watsawa : 2020/03/13